Karin Haske
Shirin Namibiya da Zimbabwe na kashe namun daji don ciyar da al'ummarsu ya janyo ce-ce-ku-ce
Matakin da ƙasar Namibiya da Zimbabwe suka ɗauka na kashe namun daji domin ciyar da al'ummomin da ke fama da yunwa sakamakon mummunan yanayi na fari, ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin masu rajin kare muhalli da ke fargabar matakin na iya janyo cikas.Afirka
Namibia ce ƙasa ta farko a Afirka da ta kawo ƙarshen yaɗuwar cutar HIV da Hepatitis B tsakanin uwa da ɗa — WHO
Nasarar da Namibiya ta samu ta biyo bayan matakin samar da hanyoyin gwaji da maganin cutar HIV cikin sauki ga kowace mace mai ciki, shirin da a cewar WHO ya yi sanadin rage kashi 70 cikin 100 na yaduwar cutar tsakanin uwa da ɗanta a cikin shekaru 20.Karin Haske
Kisan-kiyashi a Namibia: Matsayar Jamus kan Gaza ta sake fama tsohon ciwo
Matsayar da Jamus ta ɗauka ta goyon bayan Isra'ila dangane da ƙarar da Afirka ta Kudu ta shigar a Kotun Duniya ta harzuƙa Namibia, ƙasar da sojojin Jamus suka taɓa kashe mata kimanin mutum 70,000 shekaru 120 da suka gabata.
Shahararru
Mashahuran makaloli