Afirka
Sojojin Mozambique suna farautar fursunoni fiye da 1,500 da suka tsere a ranar Kirsimeti
Hukumomi sun bayyana cewa fursunonin sun yi amfani da rana ta uku ta tarzomar da aka tayar a ƙasar domin tserewa bayan, inda ake tarzomar kan samun labarin cewa jam'iyyar da ta jima tana mulki a ƙasar ta Frelimo ta ƙara lashe zaɓe a ƙasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli