Afirka
An kama mutane kan turmutsutsun da ya kashe yara da dama a wata makaranta a jihar Oyo
Sai dai kuma bikin da tsohuwar matar Ooni na Ile Ife, Sarauniya Silekunola Ogunwusi, ta shirya da haɗakar wani gidan rediyo a birnin na Ibadan ya fuskanci kwararar mutane fiye da yadda aka yi tsammani, lamarin da ya janyo turmutsutsu.Duniya
Wakiliyar MDD na zargin Isra'ila da 'kisan kiyashi' a harin da Isra'ilar ta kai wata makaranta a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwana na 309, inda ya kashe aƙalla Falasɗinawa 39,699 — mafi yawansu mata da yara — ya kuma jikkata sama da mutum 91,722. Ana ƙiyasin fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.
Shahararru
Mashahuran makaloli