Afirka
Zan nemi hakkina a Kotun Kolin Nijeriya - Abba Kabir Yusuf
"Wannan korar kara da aka yi a yau muna gani ba a yi mana adalci ba. Haka kuma ba a yi wa al'ummar jihar Kano adalci ba, domin mu mun sani al'ummar Jihar Kano sun fito kwansu da kwarkwata sun kada mana kuri'u," in ji Gwamna Abba Kabir Yusuf.Afirka
An baza karin sojoji da 'yan sanda a Kano gabanin hukuncin kotu kan shari'ar Abba da Gawuna
"Za ku ga mun kara jami'an tsaro na dukkan hukumomin tsaro a muhimman sassa domin tabbatar da ganin ba a fuskanci karya doka da oda ba a dukkan sassan jihar nan," in ji Kwamishinan 'yan sandan Kano Usaini Gumel.
Shahararru
Mashahuran makaloli