Rayuwa
Kpakpando: Yadda wata kafar sada zumunta ta yanar gizo ke ƙoƙarin koyar da harshen Igbo
Wata mai fasaha a Nijeriya na amfani da kafar sada zumunta ta yanar gizo don koya wa yara kanana yaren Igbo, hakan na bayar da haske ga irin gwagwarmayar da ake yi don kare yarukan asali daga bace wa baki daya.
Shahararru
Mashahuran makaloli