Kasuwanci
An buɗe babban taron baje-kolin kayayyakin Ghana karo na uku
Taron baje-kolin kayayyakin 'Made-in-Ghana Bazaar' karo na uku ya ƙunshi abubuwa daban-daban fiye da 150 waɗanda suka haɗa da ƙirƙire-ƙirƙiren fasaha da sana'o'in gargajiya da kuma ayyukan masana'antu da suka haɗa da fasahohin zamani da dai sauransu.Kasuwanci
Ribas za ta farfaɗo da ƙimarta ta cibiyar masana'antu da saka hannayen jari - Gwamna Fubura
Gwamnan jihar Ribas a kudu maso kudancin Nijeriya Siminalayi Fubara ya danganta matsalar da jiharsa ta fuskanta da ''ƙarancin ci gaban tattalin arziki da ƙarancin kuɗaɗen haraji da yawan rashin ayyukan yi da jinkirin samar da ci gaba.''
Shahararru
Mashahuran makaloli