Karin Haske
Cocoa na Afirka: Yadda hauhawar farashi ke shafar kasuwar cakuleti ta duniya
Farashin koko ya ninka sau uku a cikin shekara guda saboda raguwar noma shi a kasashen Afirka da ke samar da kashi 75 cikin 100 na irin da duniya ke amfani, sai dai da kyar yankin ke iya samun ribar kashi 3 daga gare shi.Kasuwanci
Farashin man fetur a Nijeriya ya karu da kashi 225 a shekara daya – NBS
Hakan na kushe cikin rahoton da hukumar kididdiga ta kasa a Nijeriya NBS ta fitar a shafinta na intanet, inda ta ce idan aka kwantanta da watan Nuwamban 2023, an samu karin kashi 3.53 cikin dari daga farashin Naira 648.93.
Shahararru
Mashahuran makaloli