Türkiye
Shugaba Erdogan ya yi bikin murnar shekara 571 da ƙwace Birnin Istanbul
Shugaban ya nuna kamanceceniya tsakanin "ƙuduri" na zamanin Sultan Mehmet da kuma burikan zamani, yana mai nuni da cewa irin wannan ruhi na "juriya da imani" ne ke jagorantar Turkiyya zuwa ga manufofinta na gaba, musamman na "ƙarnin Turkiyya."Rayuwa
Gidan Tarihi na Zeytinburnu: Ginin da ya haɗa sassan wurin tarihi huɗu a ƙarƙashin rufi ɗaya
An gano wani wurin mai ban sha'awa a yayin aikin sake fasalin wani ginin zamanin daular Usmaniyya - wani kabari da aka tsara na musamman da akwatin gawa a ƙarƙashin ƙasan wurin da aka yi wa adon zayyana, tun ƙarshen zamanin farko na daular Rumawa.Türkiye
Shugaba Erdogan ya yi gargadi kan amfani da karfin soji a kan Nijar
Erdogan ya fadi hakan ne a Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78 da ke gudana a birnin New York na Amurka a ranar Talata, inda ya ce Sahel na fuskantar manyan barazana na siyasa da tattalin arziki da zamantakewa da kuma na tsaro.Rayuwa
Burodi na musamman na Turkiyya da ake sadakarsa da ya samo asali daga Daular Usmaniyya
Simit da aka rataye a jikin karfe, wata al'ada ce ta Turkawa da za ku ga wani da ba a san ko waye ba ya sayi simit daga dakunan gasa burodi ko wajen mai talla, sannan ya rataye shi a wani waje don mabukata su dauka su ci.
Shahararru
Mashahuran makaloli