Karin Haske
Cocoa na Afirka: Yadda hauhawar farashi ke shafar kasuwar cakuleti ta duniya
Farashin koko ya ninka sau uku a cikin shekara guda saboda raguwar noma shi a kasashen Afirka da ke samar da kashi 75 cikin 100 na irin da duniya ke amfani, sai dai da kyar yankin ke iya samun ribar kashi 3 daga gare shi.Karin Haske
Cocoa: Me ya sa kasar da ta fi kowacce noman koko ta zama koma-baya wajen amfana da shi?
Afirka ta yi gwagwarmayar neman hanyoyin da za ta magance rashin daidaiton kasashe hudu na nahiyar da ke samar da kaso 73 na cocoa din da ake nomawa a duniya, amma kuma suke amfana da kankanuwar ribar koko din.Kasuwanci
Tashin farashin cocoa ya habaka kudin shigar da manoman Kamaru ke samu
Manoman da dama sun shaida wa kamfanin dillancin labaran Reuters cewa suna sayar da cocoa a farashin da ya kai daga CFA 2,000 zuwa 2,200 (kwatankwacin dala 3.67) a kowane kilogiram, daga farashin kakar bara na CFA 750 zuwa 1,290.
Shahararru
Mashahuran makaloli