Karin Haske
Cinikin bayi: Dalilin da ya sa yi wa tarihi kwaskwarima ba zai taɓa shafe raɗaɗin Afirka ba
Duk da cewa watakila irin muggan ayyukan da aka yi lokacin cinikin bayi an shafe su a tarihi, amma duk da haka waɗanda suka jagoranci cinikin bayin sun bar wani tabo da zai ci gaba da kasancewa da sunaye daban-daban kuma ta hanyoyi iri-iri.Karin Haske
Abin da ya sa biyan diyya kan laifuka a lokacin mulkin-mallaka da aka yi wa Afirka ke da muhimmanci
Ranar biyu ga watan Disamba da Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana don yaki da cinikin bayi ta duniya rana ce wadda ke tuni da zaluncin da aka yi wa ‘yan Afirka a baya da kuma dogon jiran diyyar da ake yi.
Shahararru
Mashahuran makaloli