Kasuwanci
Amurka ta ƙaƙaba wa Canada da Mexico da China haraji, Canada da Mexico sun mayar da martani
Amukra za ta sanya harajin 25% a kan kayayyakin da ake shigar wa daga Canada da Mexico, 10% kan kayayyakin makamashi na Canada, yayin da kayayyakin China za su fuskanci harajin 10%. Canada da Mexico sun sanya wa Amurka haraji a matsayin martani.Duniya
Zanga-Zangar ɗalibai ta adawa da yaƙin Isra'ila a Gaza: Ga abubuwan da ke faruwa a jami'o'in Amurka
Jami'ar Columbia ta fara dakatar da daliban da suka bijirewa wa'adin da aka ba su na watsewa daga zaman dirshan din da suke yi, kuma 'yan sanda sun yi kame a Jam'ar Texas, inda aka kama sama da mutum 1,000 a fadin Amurka. Ga dai wasu:
Shahararru
Mashahuran makaloli