| Hausa
'Yansanda sun gano wajen buga kudin Euro na jabu a iyakar Romania da Bulgaria
00:48
Rayuwa
'Yansanda sun gano wajen buga kudin Euro na jabu a iyakar Romania da Bulgaria
Hukumomi sun ƙwace fiye da Yuro miliyan 1.2 ($1.4M) na jabu tare da kayan buga kudin jabu na Yuro, yayin wani aiki haɗin gwiwa tsakanin 'yansanda Bulgaria da Romanian.
26 Maris 2026

'Yansandan sun kuma kama mutane biyar da ake zargi, ciki har da wanda ake zargi shi ne jagoran gungun mutanen.

Masu bincike sun yi amanna cewa kuɗin shi ne na farko da aka buga, inda ake ci gaba da bincike kan abin da ya sa aka buga kudin.

Ƙarin Bidiyoyi
Taron ƙasa da ƙasa kan dabarun watsa labarai 'Starcom Summit'
An yi mamakon ruwan sama a masallacin ka'aba
''An rusa gaba daya sansanonin Amurka a yankin''
Sharhi kan sharudda biyar da Iran ta gindaya kafin tsagaita wuta
Masu bayar da agaji sun ciro wani uba da 'dansa daga kasan baraguzai
'Yanwasan Iran na atisaye a Turkiyya gabanin wasansu da Nijeriya
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi da motoci a arewancin Oman
Akalla mutum 24 sun mutu bayan motar Bas ta fada kogi a Bangladesh
Yadda wasu mata Musulmai da Kiristoci ke tsare unguwanninsu a jos
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran