| Hausa
Akalla mutum 24 sun mutu bayan motar Bas ta fada kogi a Bangladesh
00:51
Rayuwa
Akalla mutum 24 sun mutu bayan motar Bas ta fada kogi a Bangladesh
Aƙalla mutum 24 sun mutu bayan wata motar bas cike da fasinjoji ta faɗa cikin Kogin Padma a ƙasar Bangladesh. Hukumomi sun ce motar ta kauce daga kan titi inda ta yi adungure a cikin kogin mai zurfin kimanin mita tara.
26 Maris 2026

Masu aikin ceto sun ciro gawarwaki 22 da suka haɗa da maza shida, da mata 11 da kuma ƙananan yara biyar.

Ƙarin Bidiyoyi
Taron ƙasa da ƙasa kan dabarun watsa labarai 'Starcom Summit'
An yi mamakon ruwan sama a masallacin ka'aba
''An rusa gaba daya sansanonin Amurka a yankin''
Sharhi kan sharudda biyar da Iran ta gindaya kafin tsagaita wuta
Masu bayar da agaji sun ciro wani uba da 'dansa daga kasan baraguzai
'Yanwasan Iran na atisaye a Turkiyya gabanin wasansu da Nijeriya
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi da motoci a arewancin Oman
Yadda wasu mata Musulmai da Kiristoci ke tsare unguwanninsu a jos
'Yansanda sun gano wajen buga kudin Euro na jabu a iyakar Romania da Bulgaria
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran