| Hausa
An yi mamakon ruwan sama a masallacin ka'aba
00:29
Rayuwa
An yi mamakon ruwan sama a masallacin ka'aba
Musulmai da ke ibada a Masallacin Ka'aba sun ci gaba da yin addu'o'i a yayin da ake sheƙa ruwan sama kamar-da-bakin-ƙwarya a Makka ranar Alhamis, 26 ga watan Maris.
27 Maris 2026

A yankin ƙasashe irin su Saudiyya inda ba kasafai ake samun saukar ruwan sama ba, ana matuƙar jin daɗin saukarsa tare da kallon hakan a matsayin Rahama daga Allah.


Ƙarin Bidiyoyi
Taron ƙasa da ƙasa kan dabarun watsa labarai 'Starcom Summit'
''An rusa gaba daya sansanonin Amurka a yankin''
Sharhi kan sharudda biyar da Iran ta gindaya kafin tsagaita wuta
Masu bayar da agaji sun ciro wani uba da 'dansa daga kasan baraguzai
'Yanwasan Iran na atisaye a Turkiyya gabanin wasansu da Nijeriya
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi da motoci a arewancin Oman
Akalla mutum 24 sun mutu bayan motar Bas ta fada kogi a Bangladesh
Yadda wasu mata Musulmai da Kiristoci ke tsare unguwanninsu a jos
'Yansanda sun gano wajen buga kudin Euro na jabu a iyakar Romania da Bulgaria
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran