| Hausa
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran
00:34
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran
Ƙungiyar Agaji ta Red Crescent ta Iran ta saki wani bidiyo da ke nuna rin gagarumar ɓarnar da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan da maƙotanta a tsakiyar birnin Tehran.
25 Maris 2026

An bayar da rahoton cewa fafaren hula da yawa sun yi layin sayen burodi lokacin harin.

Hare-haren sun lalata shaguna sun kuma yi ta'adi kan ga 'yan kasuwa a kasuwar, wacce a yanzu aka lalata ta.

Ƙarin Bidiyoyi
Taron ƙasa da ƙasa kan dabarun watsa labarai 'Starcom Summit'
An yi mamakon ruwan sama a masallacin ka'aba
''An rusa gaba daya sansanonin Amurka a yankin''
Sharhi kan sharudda biyar da Iran ta gindaya kafin tsagaita wuta
Masu bayar da agaji sun ciro wani uba da 'dansa daga kasan baraguzai
'Yanwasan Iran na atisaye a Turkiyya gabanin wasansu da Nijeriya
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi da motoci a arewancin Oman
Akalla mutum 24 sun mutu bayan motar Bas ta fada kogi a Bangladesh
Yadda wasu mata Musulmai da Kiristoci ke tsare unguwanninsu a jos
'Yansanda sun gano wajen buga kudin Euro na jabu a iyakar Romania da Bulgaria