Duniya
Mutane 18 sun mutu a hatsarin jirgin sama a Nepal, amma matukin jirgin ya tsira
Jirgin na Saurya Airlines na ɗauke da ma'aikata biyu na jirgin sama da kuma 17 na kamfanin waɗanda suke kan hanyar gudanar da aikin gwaji, kamar yadda Dan Bahadur Karki mai magana da yawun 'yan sandan Nepal ya bayyana a ranar Laraba.Afirka
Gwamnatin Nijeriya ba za ta iya ci gaba da biyan tallafi kan lantarki ba - Minista Adebayo
Ministan ya bayyana hakan ne a wani taron manema labarai da aka yi a ranar Laraba a Abuja, inda ya ce Naira biliyan 450 ne kawai aka ware domin tallafin lantarki a bana amma ma’aikatarsa na bukatar sama da naira tiriliyan biyu domin biyan tallafin.
Shahararru
Mashahuran makaloli