Duniya
Mutane da dama sun mutu bayan jirgin fasinja ya yi karo da jirgin yaƙi a Amurka
Jirgin fasinjan kamfanin American Airlines mai ɗauke da fasinjoji 60 da ma’aikata huɗu ya faɗa cikin kogin Potomac bayan ya ci karo da jirgin yaƙi mai saukar ungulu kusa da filin jirgin saman Shugaba Ronald Reagan da ke Washington.Duniya
Kotu a Pakistan ta wanke tsohon Firaiminista Imran Khan kan zargin fallasa sirrin gwamnati
Lamarin dai na da alaƙa da huldar diflomasiyya tsakanin Washington da Islamabad, wanda Imran Khan ya ce wani bangare ne na maƙarƙashiyar da Amurka ta ƙulla na hambarar da gwamnatinsa shekaru biyu da suka wuce.
Shahararru
Mashahuran makaloli