Duniya
Saudiyya ta gargaɗi mahajjata kan tsananin zafi
Ma'aikatar Lafiya ta Saudiyya ta yi gargaɗi kan cewa akwai yiwuwar a yau Litinin tsananin zafi ya kai maki maki 49 a ma’unin Celsius, inda ta jaddada cewa mahajjatan su tabbatar suna yawo da lema, su rinƙa shan ruwa sosai da kuma guje wa shiga rana.Rayuwa
Tsananin zafi: Mai azumi na buƙatar ruwa sosai a jikinsa — Masana
Idan ruwa ya ragu a jikin ɗan'adam zai ji bakinsa yana yawan bushewa sannan yawan fitsarinsa zai ragu ya kuma yi duhu, hakan na iya haifar da rashin ƙarfin jiki da ciwon kai da tashin zuciya da amai, in ji wani likita a Nijeriya.
Shahararru
Mashahuran makaloli