Türkiye
Meta ya cire rahoto na musamman da sashen Larabci na TRT ya yi kan harin da Isra'ila ke kai wa 'yan jarida
Wani rahoto na bidiyo da TRT ta yi, ya fallasa irin zalunci da kuma muguntar da Isra’ila ke aikatawa kan ‘yan jarida, daga ciki har da labarin yadda sojojin na Isra’ila suka kashe wani ɗan jarida da danginsa mutum 47.Duniya
Turkiyya ta yi tir da harin da Isra'ila ta kai wa ƴan jarida da gangan
Isra'ila tana yaƙi da masu faɗar gaskiya shi ya sa take kai hari da "gangan" kan ƴan jarida, a cewar Daraktan Sadarwa na Turkiyya Altun bayan harin da Isra'ila ta kai kan ƴan jarida inda ta jikkata su, cikinsu har da ma'aikatan TRT Arabi.
Shahararru
Mashahuran makaloli