Kasuwanci
Zimbabwe za ta ci tarar kasuwancin da ke amfani da hauhawar farashin canji
Tun bayan kaddamar da sabon kudin ZiG a farkon watan Afrilu, gwamnati Zimbabwe ke kokarin ganin ta ɗaga darajar sabon kudin tare da ganin ya zaga ko ina, kuma tuni hukumomi suka fara dirar mikiya kan 'yan kasuwar canjin kudi na bayan fage.Ra’ayi
Yadda Kamfanonin 'yan kasuwa masu tasowa suke ciyar da masana'antar yawon bude ido gaba a Afirka
Wani muhimmin tasiri da ribar da kamfanonin 'yan kasuwa masu tasowa a Afirka suke samarwa tattalin arzikin nahiyar a 'yan shekarun nan ya bayyana irin ci gaban da masana'antar yawon bude ido na yankin ke samu.
Shahararru
Mashahuran makaloli