Karin Haske
Yadda sabon riga-kafin tarin fuka zai magance tasirin cutar
Wani haɗin maganin riga-kafi da zai taimaka wa masu fama da cutar tarin fuka da aka fi sani da Tuberculosis kawar da ita, ya zama zabi da Afirka har ma da duniya ke bukata wajen yaki da cutar da ke haddasa mutuwar miliyoyin mutane a duk shekara.Karin Haske
Yadda karancin maganin tarin fuka ya sake ta’azzara cutar da dama ta gallabi mutane a Kenya
Gwamnatin Kenya na aikin samar da wani tsarin gaggawa na samar da magungunan tarin fuka, amma kafin hakan ya tabbata har ya kai ga mutane, cutar za ta ta’azzara a jikin marasa lafiya da dama da ka iya yin ajalinsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli