Karin Haske
Kyakkyawan zato a Gaoui: Yadda wani ƙauyen Chadi da fari ya addaba ya samu nasara
Wani aikin noman rani da ya dogara da rijiyar burtsatse mai aiki da hasken rana, a wani ƙauye a arewa maso gabashin Chadi, wanda fari ya addaba, ya ƙara wa manoman karsashi sannan ya zama abin koyi nan gaba, a yankin da ke fama da gusatowar hamada.
Shahararru
Mashahuran makaloli