Duniya
Jam'iyyun haɗaka sun shaida wa Modi cewa walwalar Musulmi na da muhimmanci a Indiya
Bayan shafe watanni tana cin zarafin Musulmai a lokacin yaiƙn neman zaɓe, a yanzu jam’iyyar BJP ta sassauto don kafa gamnatin haɗaka, saboda abokan haɗakar – TDP da JDU – sun dage cewa dole ne a yi aiki da shirinsu na walwalar tsiraru.Duniya
Dalilin da ya sa Firaiministan India Narendra Modi ya tsallake zaɓe a Kashmir
Manyan ‘yan takara a yankin da Musulmai ke da rinjaye su ne a manyan jam’iyyun da suka haɗa da National Conference da jam’iyyar PDP waɗanda za su fafata a tsakaninsu, sai dai suna adawa da jam’iyyar Bharatiya Janata ta Firayminista Narendra Modi.
Shahararru
Mashahuran makaloli