Ra’ayi
Yunƙurin diflomasiyya na Modi: Shin India za ta iya sulhunta Rasha, Ukraine da ƙasashen Yamma?
Firaministan India bai taɓa sukar yaƙin da Rasha ke yi a Ukraine ba. A yanzu da Yammacin duniya ke matsa masa lamba, dukkan idanu sun karkata ga ziyarar da Modi zai kai Kiev a makon nan don ganin ko zai iya sulhunta Rasha, Ukaine da ƙasashen Yamma.Duniya
Zanga-zanga ta ɓarke a India kan ƙyamar dokokin ƙin jinin Musulmai ƴan ƙasa
Gwamnatin Modi na fuskantar mummunan martani yayin da zanga-zanga ta ɓarke a faɗin Indiya kan aiwatar da Dokar Zama Ɗan Ƙasar nan mai janyo ce-ce-ku-ce, abin da ya ta da damuwar da da ake da ita dangane da tasirinta a kan Musulmai.
Shahararru
Mashahuran makaloli