Kasuwanci
Nijeriya za ta hana masu samar da fetur izinin fitar da shi idan ba sa bai wa matatun cikin gida
Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Nijeriya ta ce za ta hana izinin fitar da man fetur ga masu samar da man da suka kasa cika ka’idojin da aka gindaya musu na samar da man ga matatun mai na cikin gida.Kasuwanci
Gwamnatin Nijeriya ta bai wa 'yan kasuwa izinin sayen fetur kai-tsaye daga Matatar Dangote
A wata sanarwa da Ma'aikatar Kudi da Tattalin Arziki ta Nijeriya ta fitar a ranar Juma'a, mai ɗauke da sa hannun Ministanta Wale Edun, ya ce wannan mataki ya biyo bayan umarnin da aka bayar ne a Taron Majalisar Zartarwa ta Ƙasa.
Shahararru
Mashahuran makaloli