Afirka
Abubuwa 5 da Shugaba Tinubu ya mayar da hankali kansu a jawabinsa na Ranar Dimokuraɗiyya a Nijeriya
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga ƙasar don bikin Ranar Dimokuraɗiyya, inda ya taɓo batutuwa da suka shafi kafawa da ɗorewar tsarin, da kuma tattalin arziki da ci-gaban ƙasa.
Shahararru
Mashahuran makaloli