Karin Haske
Zaben Ghana: Rashin tabbacin masu jefa kuri'a ya sanya manyan 'yan takara yin canke
Ghana za ta zabi sabon Shugaban Kasa a ranar 7 ga Disamba, inda kasar ke sauraron cika alkawururrukan manyan 'yan takara kan farfado da tattalin arziki a lokacin da kasar tra Yammacin Afirka ke fuskantar tsadar rayuwa da hauhawar farashi.
Shahararru
Mashahuran makaloli