Karin Haske
Yadda ƙasashen Afirka ke asara sakamakon tsari mara adalci na kimanta cancantar bashi
Wani bincike na UNDP kan tsarin kimanta cancantar bashi na tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ya nuna yadda nuna 'son-rai' a salon da S&P, da Moody's da Fitch ke bi yake janyo wa Afirka asarar kusan dala biliyan $74.5 na kuɗin ruwa da samar da kuɗaɗe.
Shahararru
Mashahuran makaloli