Rayuwa
Tauraron mawaƙin Afropop na Ghana Stoneboy ya lashe lambar yabo ta 'Ghana Music Awards'
Mawaƙa da dama ciki har da King Promise da Kuami Eugene da Nacee da Kofi Kinaata da sauransu na daga cikin taurarun da bikin karrama mawaƙa na shekara-shekara wato 'Ghana music Awards' karo na 25 ya gwangwaje da lambobin yabo.Afirka
Benin ta kaddamar da sabbin lambobin yabo don karrama sojojin da suka yi bajinta
Za a bayar da lambobin yabon biyu ga jami'an tsaro da mutanen da suka yi wa kasa hidima ta hanyar yaki domin zama abin kwatance da kuma karfafa gwiwar 'yan baya wajen sadaukar da kai ga ci-gaban kasa, a cewar sanarwar gwamnatin Benin.
Shahararru
Mashahuran makaloli