Karin Haske
Karin kasashen Afirka biyu za su karfafa neman kujerar dindindin a Kwamitin Tsaro na MDD
Saliyo da Aljeriya sun shiga Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya a matsayin mambobi na wucin-gadi. Hakan zai karfafa yunkurin nahiyar Afirka na samun mazaunin dindindin don dacewa da matsayinta a duniya.Türkiye
Turkiyya ta bukaci MDD ta yi wa Kwamitin Tsaronta garambawul
Sakamakon gazawar Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya wajen samar da hanyar tsagaita wuta da ukubar da ake gana wa Falasdinawa, wakilin Turkiyya a MDD ya yi kira da a dauki mataki kan rashin ''tabuka wani abin a zo a gani'' daga kwamitin.
Shahararru
Mashahuran makaloli