Karin Haske
Yadda wani da bai yi digiri ba ya ƙirƙiri rishon da ke amfani da mataccen mai a Senegal
Wani mai aikin walda ɗan ƙasar Senegal bai bari rashin mallakar shaidar karatu ta digiri ta hana shi ƙirƙirar risho mai amfani da mataccen mai da ya samar wa iyalai mazauna karkara zaɓin abu mai araha da ya maye gurbin itace da gas da lantarki ba.Karin Haske
Zayyanar yaki: Yadda dan Sudan yake amfani da kirkira wajen bayyana rayuwa a cikin yaki
Har zuwa lokacin da ya tsere, Bakri Moaz ya kasance ta tattara bayanan abubuwan da ke faruwa ne a cikin wani dan littafinsa da ya sa wa suna ‘Zayyanar yaki’ wanda aka gabatar a taron Baje Kolin Fasahar Kirkira.
Shahararru
Mashahuran makaloli