Karin Haske
Sepsis: Cuta mai kisa da ke yi wa rayuwar jarirai barazana a Sudan
Jarirai da sabbin masu jego da ke mutuwa sakamakon cutar sepsis suna wakiltar bala'in rikicin jinƙai da ke lullube Sudan yayin da rikici tsakanin sojoji da dakarun RSF ke ci gaba da ruruwa, wanda ke tura kiwon lafiya zuwa ga rugujewar gaba daya.
Shahararru
Mashahuran makaloli