Afirka
ANC za ta buƙaci goyon baya don sake tabbatar da zaben Ramaphosa
Babu wanda ya taba ƙarbe mulki daga Jam'iyyar ANC tun bayan da Afirka ta Kudu ta koma mulkin dimokuradiyya daga mulkin wariyar launin fata, yanayin da ke nuna cewa a yanzu sai ANC ta samu goyon bayan wasu jam'iyyu don tabbatar da sake zaben Ramaphosa
Shahararru
Mashahuran makaloli