Türkiye
Fasaha ba za ta gina kyakkyawar makoma ba idan ba a saka mata ba: Matar Shugaban Turkiyya
Emine Erdogan ta bayyana irin kokarin da Turkiyya ke yi na tallafa wa mata, inda ta yi nuni da cewa hutun haihuwa da ba a biya ba, wanda ya hada da samun ƙarin girma, da ƙarin hutun haihuwa ga maza, da fadada wuraren renon yara.Afirka
Abin da ya sa zuwan 'yan Nijeriya 1,411 taron COP28 a Dubai ya jawo ce-ce-ku-ce
Hadaddiyar Daular Larabawa ce ke karbar bakuncin taron sauyin yanayi na wannan shekarar, kuma tana da mahalarta mafi yawa -- wato mutum 4,409, Brazil na da mahalarta 3,081 sai Nijeriya da China da kowaccensu ke da mahalarta 1,411.
Shahararru
Mashahuran makaloli