Türkiye
Altun na Turkiyya ya yi tur da hare-haren da Isra'ila ke kai wa 'yan jarida
Daraktan Sadarwa Fahrettin Altun ya yi kakkausar suka kan harin da Isra'ila ta kai wa dan jaridar Anadolu, Mustafa Alkharouf, a Gabashin Birnin Ƙudus, inda ya ce "hakan wani ɓangare ne na yaƙin da take yi na rufe bakin kafafen watsa labara duniya."Türkiye
Isra'ila ta nuna zallar mugunta da kama-karya da wariya: Fahrettin Altun
Altun ya bayyana cewa Isra'ila tana "kokarin halattawa da yin kisan gillar da ba a iya gani" ga Falasdinawa da yaran da mata da tsofaffi da 'yan jarida da ma'aikatan kiwon lafiya a Gaza, a takaice dai ga dukkan mutanen da ba su ji ba ba su gani ba.Türkiye
Altun: Daraktan sadarwa na Turkiyya ya nemi hadin kan duniya don samar da kasar Falasdinu mai cin gashin kanta
Daraktan Sadarwa na Turkiyya Fahrettin Altun ya yi kira ga hadin kan duniya don kawo karshen wahalhalun da ake fama da su a Gaza tare da ƙarfafa batun kafa kasar Falasdinu mai cin gashin kanta, da kuma sanya Birnin Ƙudus a matsayin babban birninta.Türkiye
Ba za a amince da aniyar Isra'ila ta kai wa 'yan jarida hari ba: Daraktan Sadarwa na Turkiyya Altun
Da yake tuna wa duniya cewa ya zuwa yanzu an kashe ƴan jarida 38 a munanan hare-haren Isra'ila a Gaza tun 7 ga watan Oktoba, Altun ya ce ci gaba da kashe mutane da ake yi a Zirin Gaza take dokokin hakkin ɗan'adam ne da "ba za a yarda da shi ba."
Shahararru
Mashahuran makaloli