Türkiye
Uwargidan shugaban Turkiyya ta halarci taron matan shugabannin Afirka kan sankara a Nijeriya
Taron, wanda aka fara gudanar da irinsa a Turkiyya a 2016 ƙarƙashin jagorancin Emine Erdogan, ya mayar da hankali ne kan lalubo hanyoyin zamani na riga-kafi, da saurin gano sankara da kuma magance cutar a ƙasashen Afirka mambobin ƙungiyar ta OIC.Karin Haske
Maganin ciwon daji: Yadda wani dan Kenya ya turmushe tsoro da fargaba da lalura
Cigaban da aka samu wajen riga-kafi da magani ya kara inganta kubuta daga mafi yawancin nau'ikan ciwon daji, amma Afirka na bukatar kara kaimi don rage yawan kudin magani, sannan su tabbatar da jama'a na karbar alluran riga-kafi da zuwa asibiti.
Shahararru
Mashahuran makaloli