Rayuwa
Wole Soyinka: Fitaccen marubucin da har yanzu yake jan zarensa a shekara 90
Wole Soyinka shi ne baƙar fata na farko da ya soma cin Kyautar Nobel a duniya, haka kuma har yanzu ana amfani da littattafansa da ya rubuta na adabi da wasan kwaikwayo a makarantu da ke faɗin Afirka da ma wasu ƙasashen duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli