| Hausa
Labaranmu Na Yau, 20 ga Mayun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 20 ga Mayun 2026
An kashe shugabannin Daesh 175 a arewa maso gabashin Nijeriya a farmakin haɗaka da Amurka za a ji Kasar Saliyo ta amince ta karɓi rukunin farko na 'yan gudun hijira daga Amurka
  • Amurka za ta ‘yi saurin’ kawo karshen yakin da take yi da Iran, in ji Trump

  • 'Yan sanda sun kwace tarin makamai daga gidajen mutanen da ake zargin sun kai harin masallacin San Diego

  • Shugaban hukumar kare makaman nukiliya ta MDD ya yi gargadi kan mummunan hadari bayan harin jirage marasa matuka a tashar UAE

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 18 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?