| Hausa
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
00:00
00:0000:00
Duniya
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
A yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin Iran din da Isra’ila, wanda ya tayar da hankalin duniya, duk da kokarin shiga tsakani da Amurka ta yi.

Idan za a tuna a ranar Litinin da ta gabata ne Iran ta kai hare-haren makamai masu linzami guda shida a sansanonin sojin Amurka da ke Qatar, domin yin ramuwar gayya kan harin da Amurkar ta kai wa cibiyoyin makaman nukiliyar Iran a karshen makon jiya.

Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a kasashen yankin Gabas ta Tsakiya.
Mun zayyano muku su daki-daki.

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 5 ga Yunin 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?