Musulmai a fadin duniya sun taru da sanyin safiya don fara bukukuwan Babbar Sallah, lokacin na musamman da ke nuna biyayya ga Ubangiji ta hanyar yanka dabbobin layya.
Batun bukuuwan na sallah sun zo ne a ciki Alkur’ani kamar yadda su ma Kiristoci da Yahudawa sun san da ibadar.
Yanka dabbar layya na nuna irin yadda Annabi Ibrahim yake biyayya ga Ubangiji, da kasancewarsa ya sanya addininsa sama da komai.
Idin Babbar Sallah lokaci ne da Musulmai suke haduwa don murnar kasancewa cikin addini. Haka kuma lokaci ne na nuna zaman tare da taimakon mabukata.
ZA KU SO WAƊANNAN
Idin Babbar Sallah lokaci ne da Musulmai suke haduwa don murnar addinins. Haka kuma lokaci ne na nuna zaman tare da taimakon mabukata.
















