Yadda Netflix ke taimakon yakin Isra’ila kan Gaza a bayan-fage

Yadda Netflix ke taimakon yakin Isra’ila kan Gaza a bayan-fage

Ka taba tambayar ko wane ne ya mallaki kamfanin Netflix? Wasu manyan kamfanonin duniya kamar Vanguard Group da kuma BlackRock ba riba kawai suke samu daga Netflix ba – suna tafiyar da abubuwan da za a saka ko cire daga Netflix da kuma ƙara iza wutar yaƙin Gaza. Mun yi nazari kan yadda wadannan kamfanoni suke sauya tarihi kuma suke daƙile labaran da suka ƙalubalanci matsayin da ake a kai kan Falasdinawa.