Tsokaci kan yakin Isra'ila da Falasdinawa

Tsokaci kan yakin Isra'ila da Falasdinawa

Isra’ila na ci gaba da luguden wuta a Gaza bayan kungiyar Hamas ta kutsa kasar a ranar Asabar inda ta harba dubban rokoki tare da garkuwa da daruruwan Isra’ilawa. Ba-ta-kashin da bangarorin biyu ke yi ya yi sanadin mutuwar daruruwan mutane kawo yanzu.