Turmin Lugude: Yanayin da ake ciki a Sudan ta Kudu
Turmin Lugude: Yanayin da ake ciki a Sudan ta Kudu A Sudan ta Kudu, sama da mutane miliyan biyu ne suka rasa matsuguni kuma suke bukatar tallafin jin-kai, a cewar kungiyoyin agaji. Yayin da kasar ke neman hawa turbar farfadowa bayan kwashe shekaru ana yakin basasa a baya, wace takaddama ta rage a yanzu?