Gidauniyar Maarif: Matakin Turkiyya na tallafa wa daliban Afirka
Gidauniyar Maarif, wani shiri ne na kasar Turkiyya don samar da ilimi a duniya da kuma inganta rayuwar jama’a.
Kalli yadda shirin ya yi tasiri a rayuwar wannan matashin mai shekara 15, Bilal Sillah, wanda yake kalubalantar kallon rainin da ake yi wa Afirka.