Abin da ya sa ƙasashen duniya suke hada-hada da dalar Amurka

Abin da ya sa ƙasashen duniya suke hada-hada da dalar Amurka

Dalar Amurka ta shahara a duniya kuma ita ce aka fi amfani da ita domin hada-hadar kasuwanci. Amma ta yaya dalar ta Amurka ta yi zarra fiye da sauran kuɗaɗe na duniya? Ga karin bayani daga Halima Umar Saleh.