Logo
    • Türkiye

      Türkiye

    • Afirka

      Afirka

    • Duniya

      Duniya

    Labarai

    • Kasuwanci

      • Wasanni

        • Ra’ayi

          • Rayuwa

            • Bidiyo

              • Karin Haske

                  • English

                    English

                  • Français

                    Français

                  • Swahili

                    Swahili

                  Hausa


                • Video

                Bidiyoyin da ke shafukan sada zumunta

                Hausawa da ke sana'ar jima a Sudan

                Bidiyoyin da ke shafukan sada zumunta

                Hausawa da ke sana'ar jima a Sudan

                Jima tsohuwar sana’a ce da Hausawa suka dade suna gudanarwa. Ana jeme fatun dabbobi sannan a gyara su ta yadda za a sarrafa su don yi kayayyaki kamar takalma da jakunkuna da sauransu. Wakilin TRT Afrika a Sudan, Sani Aliyu, ya hada mana rahoto kan jima a kasar.
                • twitter
                • facebook
                • whatsapp
                • reddit
                • email

                Bidiyoyi masu alaka

                Mutumin da ke hada kwallon kafa a Nijeriya Mutumin da ke hada kwallon kafa a Nijeriya

                Mutumin da ke hada kwallon kafa a Nijeriya

                Mutumin ya shafe sama da shekara 20 yana wannan sana'a amma ya koka kan karancin tallafi daga gwamnati.
                Yadda 'yan Chadi ke nuna kauna ga 'yan gudun hijirar Sudan Yadda 'yan Chadi ke nuna kauna ga 'yan gudun hijirar Sudan

                Yadda 'yan Chadi ke nuna kauna ga 'yan gudun hijirar Sudan

                'Yan kasar Chadi suna nuna kauna da 'yan uwantaka ga makwabtansu na kasar Sudan wadanda yaki ya kora daga kasarsu ta hanyar daukarsu a ababen hawa a kyauta don kai su sansanin 'yan gudun hijira
                Sudan ba ta so kasashen waje su shiga rikicin kasarta Sudan ba ta so kasashen waje su shiga rikicin kasarta

                Sudan ba ta so kasashen waje su shiga rikicin kasarta

                Tsohon firayam Ministan Sudan Abdalla Hamdok ya ce ba sa son katsalandan na kasashen waje a rikicin kasarsa.
                Illa biyar da rikicin Sudan ka iya janyo wa Illa biyar da rikicin Sudan ka iya janyo wa

                Illa biyar da rikicin Sudan ka iya janyo wa

                Illa biyar da rikicin Sudan ka iya janyo wa ga yankunan Afirka da ma duniya baki daya.
                Logo
                Hakkin mallakar TRT Afirka 2025

                Ma’aikata

                • Game da TRT Afirka
                • Tuntube Mu

                Dokoki

                • Ka’idoji Tsare Sirri
                • Ka’idojin Amfani da Cookie
                • Ka’idoji da Sharuddan Amfani
                • TRT Afirka Youtube
                • TRT Afirka Twitter
                • TRT Afirka Facebook
                • TRT Afirka Instagram
                • TRT Afirka TikTok