Türkiye
Turkiyya ta caccaki mujallar The Economist saboda 'jirkita batun shari'a da sukar Erdogan
Mujallar The Economist har tana da ƙarfin gwiwar ƙalubalantar Shugaba Erdogan, suna so su jirkita gaskiyar abin da ke faruwa kan batutuwan shari’a wanda ɓangaren shari’a na Turkiyya mai cin gashin kansa yake jagoranta.
Shahararru
Mashahuran makaloli