Afirka
‘Yan sanda Nijeriya sun kama mutum 30,313 da ƙwace makamai 1,984 da harsasai 23,250 a 2024
Wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ACP Olumuyiwa Adejobi, ya fitar, ta bayyana cewa Sufeto-Janar Egbtokun ya bayyana hakan ne a wani muhimmin taro da aka gudanar a ranar Talata, tare da manyan jami’an ‘yan sanda.
Shahararru
Mashahuran makaloli