Türkiye
'Jamhuriyarmu na da aminci fiye da kowane lokaci': Shugabanni na bikin cikar Turkiyya shekara 100
“Muna cikin farin ciki da alfahari kan cika shekaru 100 da kafuwar Jamhuriyarmu a yau. Ina taya 'yan kasarmu da ke zaune a kasarmu da ma duniya baki daya murnar ranar Jamhuriya ta 29 ga Oktoba," in ji Erdogan
Shahararru
Mashahuran makaloli