Türkiye
Turkiyya ta samu galaba a kan Daesh, an yi ƙoƙarin farfaɗo da ita ne — Erdogan
"Babu shakka za mu cim ma burinmu na samar da ƙasar Turkiyya wadda rikici da tarzoma da rashin zaman lafiya za su zama tarihi a cikinta ta hanyar haɗin kai da taimakon juna," kamar yadda shugaban Turkiyya ya sha alwashi.
Shahararru
Mashahuran makaloli